Thursday, September 10
Shadow

Yayi Mu’amala da wata na tsawon lokaci, daga baya aka kawo masa yaro aka ce dan shègyè ne data haifa masa

Wannan wani matashi ne da ya bayyana cewa yayi ma’amala da wata mata na tsawon lokaci.

Yace ya kai shekaru 2 amma wasu sun ce shekara daya ne.

Yace kwatsam sai aka kawo masa yaro aka ce dansa ne.

@youngkeen01

WAHALA PRO MAX 😂😂😂😂

♬ original sound – Zayyan Ahmad

Karanta Wannan  Sabon Rikici: Tsohon Mataimakin shugaban jam'iyyar ADC, Nafi’u Bala ya fito yace shine sabon shugaban jam'iyyar ba David Mark ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *