
Wannan dattijon ya rika tsinewa tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari bayan rasuwarsa.
An ga Bidiyon sa yana cewa Allah ya tsinewa Buhari.
Saidai bayan da bidiyon ya yadu sosai.
An sake ganinsa ya fito yana bayar da hakuri.
Inda kuma yawa shugaba Buhari Addu’ar Allah ya jikansa.