Friday, December 5
Shadow

Bidiyo: RIKICIN APC: Lamarin Fa Ya Wuce Tunani, Domin An Nuno Gwamna Zulum A Fusace Ana Rarrashinsa, An Kuma Hango Wani Ya Daga Kujera Ya Maka Wani, Inda Kuma Aka Kyallaro Wani Ya Tube Malam-Malam Yana Kai Naushi

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Lamarin Fa Ya Wuce Tunani, Domin An Nuno Gwamna Zulum A Fusace Ana Rarrashinsa, An Kuma Hango Wani Ya Daga Kujera Ya Maka Wani, Inda Kuma Aka Kyallaro Wani Ya Tube Malam-Malam Yana Kai Naushi.

Rikicin na cikin gida a jam’iyyar APC na zuwa ne a daidai lokacin da ake yada rade-radin cewa, akwai yiyuwar za’a canja mataimakin shugabab kasar a 2027 ba dashi shugab Tinubu zai ci gaba da yin mulki ba.

‘Yan jam’iyyar APC din da dama ne suka hau kafafen sada zumunta inda suka rika bayyana mabanbanta ra’yoyi akan lamarin.

Karanta Wannan  Natasha: Kotun Ɗaukaka Ƙara ta ci tarar Akpabio Naira dubu ɗari

Me za ku ce?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *