Wednesday, January 15
Shadow

Bidiyo: Tinubu da ‘yan majalisa suna rera sabon taken Najeriya

Shugaban kasaz Bola Ahmad Tinubu da ‘yan majalisa kenan a wannan bidiyon suke rera sabon taken Najeriya.

Tinubu ya sakawa sabuwar dokar data samar da taken Najeriyar hannu.

Karanta Wannan  Gwamnoni sun kai ziyarar jaje zuwa Maiduguri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *