
Wani Bidiyo ya bayyana inda aka yi ikirarin cewa, Sadiya Haruna ce ake fada da ita a kasar Saudiyya.
Saidai Sadiya ta fito ta karyata Bidiyon inda tace Allah ya isa bata yafe ba.
Tace mijinta ya kirata akan Bidiyon hakanan mahaifiyarta ma ta kirata dan haka wanda ya wallafa Bidiyon bata yafe masa ba.