Saturday, March 15
Shadow

Bidiyo: Yanda wannan matar ke lika hotunan budurwar mijinta akan titi ya dauki hankula

Wannan matar ta rika bi titi tana lika hotunan wata budurwa data ce ta mata kwacen miji.

Bidiyon lamarin ya dauki hankula kuma ya watsu a shafukan sada zumunta:

https://www.youtube.com/watch?v=_aSX_McPpos
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yanda tsawa ta fadowa wani dan Kwallo ana tsaka da buga kwallon ya mutu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *