Wasu ‘yan mata sun bayyana inda suke bayar da labarin yanda fastonsu ya dirka musu cikkunan shege.
Daya daga cikisu hadda kuka inda take cewa yayi amfani da ita ya yadda ta.
Lamarin dai ya baiwa mutane mamaki.