Saturday, January 3
Shadow

Bidiyon fasto na rawa da Kàrùwà a gidan rawa(Club) ya dauki hankula

Wani Bidiyo ya nuna yanda wani Fasto yake rawa da Karuwa dake kusan tsirara a gidan rawa.

Daga baya an ga Faston a Coci yana waka da rawa.

Lamarin ya baiwa mutane mamaki sosai,.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  ALLURAR CIKIN RUWA: Duk Wadda Take Sona Da Aure Kofa A Bude Take, Kawai Ta Samu 'Yan 'Halal Match' Ta Ba Su Lambarta Su Ba Ni, Domin Ina Bukatar Auŕe, Inji Babba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *