Monday, March 24
Shadow

Karanta Jadawalin bakaken fata 22 da suka fi kudi a Duniya>>Dangote ne na daya

Jadawalin bakaken fatar da suka fi kudi a Duniya ya bayyana inda ake ta yadashi a kafafen sada zumunta.

‘Yan Najeriya 6 ne suka bayyana a cikin jadawalin wanda Dangote ne ya zo na daya sannan akwai Mike Adenuga da Abdulsamad Rabiu da dai sauransu:

Ga jadawalin kamar haka:

1. Aliko Dangote – $23. 9B (Manufacturing)

2. Robert F. Smith – $23.9B (Private Equity)

3. David Steward – $11. 4B (IT Services)

4. Alexander Karp – $10. 2B (Technology -Palantir)

5. Mike Adenuga – $6.8B (Telecommunications & Oil)

6. Abdul Samad Rabiu – $4.7B (Manufacturing)

7. Patrice Motsepe – $2.8B (Mining)

8. Jay-Z – $2. 5B (Music & Business Ventures)

Karanta Wannan  Abubuwa bakwai da Trump ya ce zai yi a matsayin shugaban Amurka

9. Adebayo Ogunlesi – $2.3B (Investment Banking)

10. Oprah Winfrey – $3. OB (Media & Entertainment)

11. Michael Jordan – $3.5B (Sports & Business)

12. Magic Johnson – $1. 6B (Sports & Business

Ventures)

13. LeBron James – $1. 2B (Sports & Endorsements)

14. Tiger Woods – $1. 3B (Sports & Endorsements)

15. Mohammed Ibrahim – $1. 3B (Telecommunications)

16. Michael Lee-Chin – $1. 2B (Investments)

17. Tope Awotona – $1. 4B (Technology -Calendly)

18. Tyler Perry – $1. 4B (Entertainment)

19. Junior Bridgeman – $1. 4B (Franchises & Investments)

20. Femi Otedola – $1.7B (Energy)

21. Rihanna – $1. 4B (Music & Cosmetics – Fenty)

Karanta Wannan  An kuɓutar da wani yaro bayan kwana biyar tare da zakuna da giwaye

22. Strive Masiyiwa – $1. 8B

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *