Wednesday, September 23
Shadow

Bidiyon Gwanin ban tausai: An ga irin abinda Mutanen daji kewa matan da suke tsare dasu

Bidiyo ya bayyana na irin abinda Tshàgyèràn Dhàjì kewa matan da suka yi Gqarkuwq dasu.

Lamarin dai gwanin ban takaici babu dadin ji babu dadin gani hakanan babu dadin bayar da labari.

Da yawa sun ta bayyana bakin cikinsu inda suke cewa da yawan matan idan suka kubuta basu son bayar da labarin abinda ya faru ne saboda kada su zubarwa da kansu mutunci.

Hakanan da yawa sun yi kira ga shuwagabanni dasu dauki matakin kawo karshen lamarin.

Karanta Wannan  Mun samu nasara sosai akan tshageran Dhaji amma kalaman Shugaban Amurka, Trump ya sa suka samu karfin Gwiwar dadowa har suka dauke daliban jihar Kebbi>>Inji Gwamnatin tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *