Thursday, September 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Abu yayi kamari Babiana ta je gidan Sadiya Haruna dan su yi fada

Tauraruwar Tiktok, Babiana ta bayyana cewa, ta je gidan Sadiya Haruna dan su yi fada.

An ga Babiana a kofar wani gida inda tace nan ne gidan Sadiya Haruna tace dai ba zata shiga ciki ba amma tana jiran Sadiya Haruna ta fito su yi fada.

Saidai Sadiyar bata fito ba.

https://www.tiktok.com/@mairoo46/video/7647879548385643796?_r=1&_t=ZS-96y3YaF37yO
https://www.tiktok.com/@queenbabiana/video/7648009640965360917?_r=1&_t=ZS-96y3qWPACbk
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ganin yanda Filin kwallon Najeriya ya lalace ya dauki Hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *