Wednesday, September 23
Shadow

Bidiyon Yanda sojojin Najeriya 8 suka rigamu gidan gaskiya a fagen daga

Rahotanni daga jihar Borno na cewa sojojin Najeriya 8 ne suka rigamu gidan gaskiya a fafatawar da suka yi da makiya a fagen daga.

Bidiyon gawarwakin sojojin sun bayyana a kafafen sada zumunta inda ake ta alhini.

Amma saboda Munin Bidiyon ba zamu iya kawo muku shi anan ba.

Lamarin dai ya jawo mugane suka ci gaba da kiraye-kirayen ya kamata a kawo karshen matsalar tsaron musamman a Arewa.

Karanta Wannan  Abin takaici ne ace Kungiyar mu ta Izala taje jihar Kebbi an yi wa'azi amma ba'a tabo maganar tsaron yankin ba a wajan wa'azin>>Inji Sheikh Yusuf Sambo Rigachukun

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *