Tuesday, March 24
Shadow

Bidiyon Sheikh Saleh Pakistan yana kiran a zabi Shugaba Tinubu da Abba a 2027 ya dauki hankula

Bidiyon malamin addinin Islama, Sheikh Sale Pakistan yana kiran sa a zabi shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da Abba Kabir Yusuf a Kano ya dauki hankula.

An ga Bidiyon malam tare da jami’an tsaro da wasu mukarrabansa a zagaye dashi yana jawabi.

https://twitter.com/i/status/2027605412686565807
Karanta Wannan  Da Duminsa: Dalla-Dalla ji yanda ta kaya a ofishin 'yansanda bayan da suka gayyaci Sheikh Lawal Triumph

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *