Saturday, September 19
Shadow

Allah Sarki:: Kalli Yanda aka yi jana’izar Jarumin Soja, Kanal Abdulsalam Udeh da mutanen daji suka je tafiya dashi amma yaki yi turjiya dalili kenan da basu barshi da rayuwa ba

An yi jana’izar Jarumin Soja, Abdulsalam Udeh wanda mutanen Daji suka je tafiya dashi amma yaki binsu.

Dalili kenan basu barshi da rayuwa ba.

Lamarin ya farune a Abuja, Rahotanni sun ce matarsa ta jikkata.

Karanta Wannan  Bayan Yanke masa Hukuncin Daurin Ràì da Ràì, An mayar da Nnamdy Khanu gidan yarin Sokoto

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *