Monday, July 27
Shadow

Wata Sabuwa: Dan Gwamnan jihar Anambra, Ozonna Charles Soludo ya zagi mahaifinsa

Rahotanni sun bayyana cewa, dan gwamnan jihar Anambra, Ozonna Charles Soludo ya zagi mahaifin nasa

Ozonna ya hau wata waka inda ake zagin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da Mataimakin shugaban kasar, Kashim Shettima da mahaifinsa, Gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo.

An ganshi yana rawa yana bi yana rera wakar.

Da yawa dai sun yi mamaki inda ake cewa ya kunyata Mahaifin nasa ba kadan ba.

Karanta Wannan  Kamfanin mai na Dangote ya sanar da daina siyar da mai a Naira

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *