An ga taurarin Fina-finan Hausa Mata babu Filter a wani wajen da suka ziyarta.
An ga su Samha M. Inuwa, da Momi Gombe, da Amal Umar da sauransu duk da fuskokinsu na asli bau filter.
Da yawa dai sun bayyana mabanbanta ra’ayoyi kan Bidiyon.