Bidiyon wani Mahajjaci a kasar Saudiyya dake cikin mahajjatan Bana yana kiran Shehu ya dauki hankula.
Lamarin yasa mutane na bayyana cewa yayi asarar Naira Miliyan 8 da wani abu da ya biya ya je aikin Hajjin.
Menene ra’ayinku?