Monday, February 16
Shadow

Darajar Naira 100 a shekarar da aka baiwa Najeriya ‘yanci watau 1960 a yanzu Naira Miliyan 1.1 ne

Kudin Naira kusan za’a iya cewa ya rasa darajarsa baki daya a cikin shekaru 65 da suka gabata.

Bincike ya nuna cewa Naira 100 a shekatar da aka baiwa Najeriya ‘yanci watau 1960 daidai take da Naira Miliyan 1.1 a yanzu.

An alakanta faduwar darajar Nairar da hauhawar farashin kayan masarufi da Karya darajar Nairar da kuma rashin iya gudanar da tattalin arziki.

Hakan dai ba karamin ci baya bane ga Najeriya.

An samo wadannan bayanai daga World Data ne.

Karanta Wannan  YANZU YANZU: Hukumar DSS ta fara kama mutanen da suke ɗora Bidiyon Sojojin ƙasar Faransa da suke a Nigeria a kafafan Sada Zumunta, inda Yanzu haka Jami'an tsaron farin kaya (DSS) sun cafke ɗan gwagwarmaya Mahadi Shehu, bisa zargin yaɗa bidiyon Sojojin Faransa a shafinsa na X, da ke nuna cewa akwai masaukinsu a Nijeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *