Wednesday, January 15
Shadow

Bidiyon yanda Me Wushirya yayi jifar Shedan ya dauki hankula

Tauraron dan Tiktok, Mai Wushirya kenan a wannan bidiyon nasa da ya dauki hankula inda aka ganshi a Saudiyya wajan jifar Shedan.

Ya rika tsalle yana yi wanda hakan ya dauki hankula.

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ya sauka a kasar UAE

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *