Friday, December 5
Shadow

Bincike: Karanta Jadawalin jihohin da aka fi samun matan aure na aikata Zìnà, ‘yan mata ma na lalata, Rahoton yace babu irin wadannan matan ko daya a jihohin Jigawa, Katsina da Kebbi sannan Kuma jihar Taraba ce ta daya a Arewa wajan aikata wannan masha’a

Wani rahoto daga kafar TheCable ya bayyana jihohin da aka fi samun matan aure da ‘yan mata na aikata Zina da yawaitar karuwai.

Rahoton yace an yi bincikene a kan ‘yan mata masu shekaru tsakanin 15 zuwa 49.

Rahoton yace a jihohin Jigawa, Katsina da Kebbi babu irin wadannan mata:

  1. Bayelsa: 28.5%
  2. Cross River: 23.9%
  3. Rivers: 23%
  4. Abia: 21.4%
  5. Delta: 22.1%
  6. Enugu: 20.3%
  7. Akwa-Ibom: 20.2%
  8. Edo: 20.1%
  9. Ondo: 19.9%
  10. Taraba: 19.9%
  11. Ekiti: 18.3%
  12. Benue: 16.8%
  13. Imo: 16.1%
  14. Lagos: 15.7%
  15. Osun: 15.2%
  16. Anambra: 14.9%
  17. FCT: 13.8%
  18. Plateau: 13%
  19. Kwara: 12.3%
  20. Oyo: 12.2%
  21. Ogun: 11.3%
  22. Kogi: 10.2%
  23. Nasarawa: 9.2%
  24. Ebonyi: 6.6%
  25. Adamawa: 5.6%
  26. Bauchi: 2.5%
  27. Gombe: 1.8%
  28. Kaduna: 1.7%
  29. Borno: 1.6%
  30. Niger: 1%
  31. Kano: 0.5%
  32. Zamfara: 0.5%
  33. Sokoto: 0.3%
  34. Yobe: 0.2%
  35. Jigawa: 0%
  36. Katsina: 0%
  37. Kebbi: 0%
Karanta Wannan  Kalli Hoto: An dakatar da Dan kwallo Kungiyar Monaco Mohamed Camara saboda yaki yadda yayi tallar Luwadi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *