
Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, akwai tashin hankali tattare da mutuwa, inda yace yanzu fa Buhari ya manta da duk wani jin dadi da ya taba yi.
Gfresh ya bayyana hakane a shafinsa na Tiktok inda yace yaso ace ana shekaru 8 kamin a mutu