Friday, December 26
Shadow

Burina in auri daya daga cikin masu kudin Najeriya, Aliko Dangote ko Femi Otedola>>Inji Mansurah Isah

Tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah ta bayyana cewa, tana da burin auren daya daga cikin masu kudin Najeriya, Aliko Dangote ko Femi Otedola.

Ta bayyana hakane a shafinta na Instagram wanda hakan ya jawo cece-kuce sosai.

Karanta Wannan  Ya kamata Amaechi da Atiku su hakura da tsayawa takarar shugaban kasa a ADC su barwa matasa>>Inji Hakeem Baba Ahmad

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *