Wednesday, January 15
Shadow

Abin Mamaki

Sadiya Haruna Ta Grime Ni, Shekaru Na 35 Ita Kuma Shekarunta 48, Kuma Kafin Mu Rabu Na Ba Ta Hakuri Ya Fi Sau Milyan Duk Da Cewa Ita Ta Yi Min Laifi, Saboda Na Kama Ta Tana Cin Abinci Da Wani Gardi Da Muharraminta Ba, Cewar G-Fresh Al’Amin

Sadiya Haruna Ta Grime Ni, Shekaru Na 35 Ita Kuma Shekarunta 48, Kuma Kafin Mu Rabu Na Ba Ta Hakuri Ya Fi Sau Milyan Duk Da Cewa Ita Ta Yi Min Laifi, Saboda Na Kama Ta Tana Cin Abinci Da Wani Gardi Da Muharraminta Ba, Cewar G-Fresh Al’Amin

Abin Mamaki, Auratayya, G-Fresh Al'amin
Sadiya Haruna Ta Grime Ni, Shekaru Na 35 Ita Kuma Shekarunta 48, Kuma Kafin Mu Rabu Na Ba Ta Hakuri Ya Fi Sau Milyan Duk Da Cewa Ita Ta Yi Min Laifi, Saboda Na Kama Ta Tana Cin Abinci Da Wani Gardi Da Muharraminta Ba, Cewar G-Fresh Al'Amin. Lamarin dambarwar Auren G-Fresh Al'amin da matarsa Sadiya Haruna ya zama babban batun tattaunawa a kafafen sada zumunta da yawa. A baya dai Hadiza Gabon ta yi hira da Sadiya Haruna a kafarta ta YouTube inda kuma ta sake gayyato Shima G-Fresh din ta yi hira dashi.
Kalli Bidiyo da Hotuna,Wannan Matashiyar ta bayar da mamaki bayan da aka ganta da makudan kudade

Kalli Bidiyo da Hotuna,Wannan Matashiyar ta bayar da mamaki bayan da aka ganta da makudan kudade

Abin Mamaki
An ga wannan matashiyar da makudan kudade a tare da ita a wani Bidiyo da ya watsu sosai a shafukan sada zumunta wanda hakan ya bada mamaki. https://www.youtube.com/watch?v=iyhUlJmkGGM {"remix_data":[],"source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Bidiyo:Yanda Wani dan siyasa yayi làlàtà dani

Bidiyo:Yanda Wani dan siyasa yayi làlàtà dani

Abin Mamaki
Wata mata ta baiwa mutane mamaki bayan data bayyana yanda wani dan siyasa yayi lalata da ita ya bata Naira dubu 3. Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita. https://twitter.com/DAMIADENUGA/status/1807731928356868162?t=j3RByfrmbhuoyotEsVMgig&s=19 Mutane suna mamakin yanda yanzu karuwai har hira ake dasu a gidajen watsa labarai suna fadar irin ta'asar da suke aikatawa.
Bidiyo ya bayyana na ma’aikaciyar gwamnati, matar aure me yara 2 ana làlàtà da ita a wajan aikinta

Bidiyo ya bayyana na ma’aikaciyar gwamnati, matar aure me yara 2 ana làlàtà da ita a wajan aikinta

Abin Mamaki
Wata mata ta dauki hankula a shafukan sada zumunta a yau, Asabar bayan da bidiyo ya bayyana ana lalata da ita a wajan aikinta. Matar dai ma'aikaciyar gidan yari ce a kasar Ingila. Matar an ganta a wani bidiyo da ya watsu sosai a shafukan sada zumunta daya daga cikin masu laifi da ake tsare dasu yana lalata da ita turmi da tabarya. Wani abin karin mamaki shine ita dai wannan mata tana da miji hadda yara 2. Matar dai 'yar asalin kasar Brazil ce kuma tuni aka kamata aka fara bincike akanta
An dakatar da Ministar Muhalli a kasar Maldives me suna Fatima bisa zargin tawa shugaban kasar, Mohamed Muizzu sihiri yana ta làlàtà da ita ba tare da ya sani ba

An dakatar da Ministar Muhalli a kasar Maldives me suna Fatima bisa zargin tawa shugaban kasar, Mohamed Muizzu sihiri yana ta làlàtà da ita ba tare da ya sani ba

Abin Mamaki
Hukumomi a kasar Maldives sun dakatar da ministar Muhalli ta kasar, Fathimath Shamnaz Ali Saleem bisa zargin tawa shugaban kasar, Mohamed Muizzu sihiri wanda yasa yake ta lalata da ita ba tare da ya sani ba. An dai dakatar da ita daga aikin ministar tare da wasu 2 inda hukumomi a kasar ke cewa suna bincike akanta. Zuwa yanzu dai hukumomin kasar basu bayyana irin sihirin da Fatima tawa shugaban kasar ba. Amma wasu rahotanni da ba'a tabbatar dasu ba sun bayyana cewa, Fatima ta yi lalata da shugaban kasar ne wanda daga baya matar shugaban kasar ta gano. Dan hakane mataar shugaban kasar ta sakata gaba, inda ta yi sanadiyyar kulla mata abinda yasa aka kamata. Wasu majiyoyi sun kara da cewa, ana zargin Fatima ta sihirce Shugaban kasar ne.
Gwamnatin Abba a Kano ta biya kudin hayar gida ga diyar Marigayi Ado Bayero

Gwamnatin Abba a Kano ta biya kudin hayar gida ga diyar Marigayi Ado Bayero

Abin Mamaki, Kano
Gwamnatin Abba a Kano ta biya kudin hayar gida ga diyar Marigayi Ado Bayero Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya biya wa Zainab Jummai Ado Bayero da mamarta tare da dan'uwanta, kudin haya bayan barazanar korarsu a inda suke haya a Lagos. Gwamnan Kano ya ceto diyar Ado Bayero bayan an fitar da sanarwar korar su daga gidan haya a Legas…. Ya daidai Rikicin ku'din hayar Gimbiyar Kano da dattijuwar mahaifiyarta a Morning Side Suits a Victoria Island. Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya kubtar da diyar marigayi Sarkin Kano Zainab Jummai Ado Bayero da dan uwanta da mahaifiyarta a lokacin da ya sasanta kudin hayar Yarima da Gimbiyar Kano na sa'o'i kadan zuwa wa'adin. na sanarwar fitar da su gidan da su ke a Legas. Mai magana da yawun gwamnan, Sanusi Bature ya isa Legas d...