Kalli Hotuna: Shugaban karamar hukumar Kazaure na rabawa mutane rigunan Sanyi
Hotuna sun watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka bayyana cewa Shugaban karamar Hukumar Kazaure ne ke rabawa mutane rigunan sanyi.
Lamarin ya jawo cece-kuce sosai inda wasu ke yaba masa, wasu kuwa suka suka yi.
https://twitter.com/bapphah/status/1994475424034754943?t=S4gvsqibeWk6nCjoSplzDg&s=19








