Sunday, September 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Mu a wajan mu duk malamin da ya je gaisuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi ko ya aika sakon ta’aziyya to munafiqi ne kuma ba Ahlussunah bane>>Inji Malam Sagir

Malam Sagir ya bayyana cewa, su a wajansu duk Malamin da ya aika saqon Ta’aziyyar Sheikh Dahiru Usman Bauchi to Munafiki ne.

Yace kuma ba Ahlussunah bane.

@abdulldtr03

Daga bakin baban mu mallam sagir hafizuhullah

♬ original sound – B*abdull ( Explorer )
Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ya sa a janye 'yansanda daga tsaron manyan mutane a kasarnan, yace duk wani babban mutum dake neman tsaro a bashi jami'an Civil Defence

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *