Wednesday, September 23
Shadow

Kalli Hotuna: Shugaban karamar hukumar Kazaure na rabawa mutane rigunan Sanyi

Hotuna sun watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka bayyana cewa Shugaban karamar Hukumar Kazaure ne ke rabawa mutane rigunan sanyi.

Lamarin ya jawo cece-kuce sosai inda wasu ke yaba masa, wasu kuwa suka suka yi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ina Hadaku da Allah idan na yi kuskure ku daina dauka kuna sakawa a kafafen sada zumunta>>Fasto Adeboye ya roki mabiyansa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *