Kalli Bidiyo: Soja Boy ya sakw yin waka da Tsohuwar me saka Hijabi, Iftihal Madaki
Tauraron mawaki, Soja Boy ya sake yin waka da tsohuwar me saka Hijabi, Iftihal Madaki, a wannan karin ma dai ya sake kakkamata, kamar yanda yayi a baya.
Tuni Soja Boy ya saki Sabuwar Wakar.
https://twitter.com/OfficialSojaboy/status/1989245034622001235?t=kk0nH2_dTVnUmSfJCt6puQ&s=19








