Saturday, December 13
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyo: Yanda Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya budewa mataimakin shugaban kasar Brazil kofa, sai sukarsa ake na cewa ya zubarwa da kansa Daraja

Kalli Bidiyo: Yanda Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya budewa mataimakin shugaban kasar Brazil kofa, sai sukarsa ake na cewa ya zubarwa da kansa Daraja

Duk Labarai
Ana ta caccakar mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima bayan da aka ganshi a wani Bidiyo ya budewa mataimakin shugaban kasar Brazil kofa. Wasu dai sun ce hakan ya zubarwa da mataimakin shugaban kasar kima da kuma Najeriya ma kima. Saidai wasu na cewa hakan ba matsala bane, girmamawace: https://twitter.com/dammiedammie35/status/1942166491547185480?t=ZimVFrFrJRCZpH2uCFaU7w&s=19 Kalli Bidiyon anan Wane irin fassara kawa lamarin?
Da Dumisa: Kalli Bidiyon yanda fada ya kaure tsakanin G-Fresh da matarasa ‘yar Yola, saboda yayi Bidiyo da tsohuwar matarsa, Sadiya Haruna, An ji Gfresh na gayawa matar tasa cewa kowa yake so ya aura zai aura

Da Dumisa: Kalli Bidiyon yanda fada ya kaure tsakanin G-Fresh da matarasa ‘yar Yola, saboda yayi Bidiyo da tsohuwar matarsa, Sadiya Haruna, An ji Gfresh na gayawa matar tasa cewa kowa yake so ya aura zai aura

Duk Labarai
Fada ya barke tsakanin tauraron Tiktok, GFresh Al-amin da matarsa 'yar Yola biyo bayan wallafa Bidiyon da yayi da tsohuwar matarsa, Sadiya Haruna. An ga Gfresh ya wallafa Bidiyon Sadiya Haruna tare dashi inda mutane ke ta tambayar shin wai tsohone ko sabon bidiyo? Bayan nan Kuma sai aka ga ya saki Bidiyo yana zagin wasu mata da cewa sun zuga matarshi ta daki wasu bidiyo. G Fresh yace matarsa ko matan Ministoci basu samu damar data samu ba. Yace amma an samu wasu karuwan mata da sanadiyyarsa ta sansu suna zugata. https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7523976335513980216?_t=ZM-8xpi751HN02&_r=1 Ga Bidiyon fadan: https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7524347173618650374?_t=ZM-8xpiBSzItyX&_r=1
Da Duminsa: Ji Bayani dalla-dalla kan afkawa fadar Sarki Sanusi II da ake zargin Magoya bayan Sarki Aminu Ado Bayero da yi

Da Duminsa: Ji Bayani dalla-dalla kan afkawa fadar Sarki Sanusi II da ake zargin Magoya bayan Sarki Aminu Ado Bayero da yi

Duk Labarai
Ana Zargin Magoya Bayan Sarki Aminu Ado Bayero Da Kai Hari Fadar Sarki Sanusi II {"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} A jiya Lahadi, an sami rikici a birnin Kano bayan da magoya bayan tsohon sarkin Kano, Aminu Ado Bayero, suka kai hari fadar Sarkin Kano mai ci, Muhammadu Sanusi II, dake Kofar Kudu. Rahotanni sun nuna cewa magoya bayan Bayero sun kutsa cikin fadar, inda suka raunata wasu daga cikin masu gadi tare da lalata wasu motocin ‘yan sanda da na fadar. Shaidu sun bayyana cewa harin ya faru ne lokacin da Sarkin...
Da Duminsa: An fara samun ‘yan majalisar tarayya na ficewa daga jam’iyyar APC zuwa ADC

Da Duminsa: An fara samun ‘yan majalisar tarayya na ficewa daga jam’iyyar APC zuwa ADC

Duk Labarai
Da Ɗumi-Ɗumi: Ɗan Majalissa Mai Wakiltar Argungu A Jihar Kebbi Ya Sauya Sheƙa Daga Jam’iyyar APC Zuwa ADC. {"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Ɗan majalissar dokoki mai wakiltar ƙaramar hukumar Argungu a zauren majalissar dokokin Jihar Kebbi, Onarabul Nasiru Muhammad Ɗan’umma, (Katukan Kebbi), ya fice daga jam’iyyar APC ya koma sabuwar tafiya ta jam’iyyar haɗaka (ADC). Bayanin hakan na ƙunshe ne ta cikin wata takardar bayyana ficewa da ɗan majalissar ya aike ga shugaban jam’iyyar APC na mazaɓarsa ta Kakani ta Kudu ...
An yimin Wayahi cewa za’a maka juyin Mulki dan haka ka gaggauta canja jami’an tsaron dake kusa da kai>>Fasto Elijah Ayodele ya gargadi Shugaba Tinubu

An yimin Wayahi cewa za’a maka juyin Mulki dan haka ka gaggauta canja jami’an tsaron dake kusa da kai>>Fasto Elijah Ayodele ya gargadi Shugaba Tinubu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Babban Fasto, Elijah Ayodele na cocin INRI Evangelical Spiritual Church ya gargadi shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da cewa ya canja manyan jami'an tsaron dake kusa dashi. IFasto Elijah Ayodele ya bayyana cewa, idan shugaba Tinubu ya zarce a karo na biyu a mulkinsa, wasu 'yan Adawa zasu baiwa manyan sojoji makudan kudade su tsigeshi daga mulki. Faston yace Wahayi aka masa game da wannan lamari. Ya bayyana shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a matsayin shugaban da ba'a taba yin ir...
Kalli Bidiyo: Dama me ya hada dan Izala da yin fim? Ai Maulidi ne asalin fim, daga nan ake samun ci gaba a fara harkar Fim>> Sheikh Lawal Triumph ya mayarwa da Tauraron fina-finan Hausa, Tijjani Faraga martani bayan da yace shi ba dan Izala bane

Kalli Bidiyo: Dama me ya hada dan Izala da yin fim? Ai Maulidi ne asalin fim, daga nan ake samun ci gaba a fara harkar Fim>> Sheikh Lawal Triumph ya mayarwa da Tauraron fina-finan Hausa, Tijjani Faraga martani bayan da yace shi ba dan Izala bane

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Malamin addinin Islama, Sheikh Lawal Triumph ya bayyana cewa dama babu abinda ya hada dan Izala da yin fim. Ya bayyana hakane a matsayin martani ga kalaman tauraron fina-finan Hausa, Tijjani Faraga bayan da yace shi ba dan izala bane kuma duk wanda ya kara hadashi da Izala bai yafe ba. Lawal Triumph yace dama daga Maulidi ake fara harkar fim idan an samu ci gaba shine za'a shiga a ci gaba a kai masana'antar fina-finan Hausa. Malam yace Tijjani yana tunanin ya zagi Izala ne amm...
Kalli Bidiyo Bamu ji dadin Nasarar da Iran ta samu ba>>Inji Farfesa Mansur Sokoto

Kalli Bidiyo Bamu ji dadin Nasarar da Iran ta samu ba>>Inji Farfesa Mansur Sokoto

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Babban Malamin Addinin Islama, Farfesa, Mansoor Sokoto ya bayyana cewa, basu ji dadin Nasarar da Iran ta samu ba. Ya bayyana hakane a wajan wata hudu ba da yayi inda aka ji yana cewa Iran ta samu nasarar karkatar da zukatan Musulmai su sota. Malam ya bayyana cewa An samu wasu malamai da suka rika jawo ayoyin kur'ani da Hadisai suna nuna goyon baya ga Iran. Ya kuma zargi Iran da shirka da bautar wanin Allah. https://twitter.com/northern_blog/status/1941820115554541636?t=Y-8...
Taron Bikin Da na yi, Yafi Taron Siyasar Hadakar ‘yan Adawa ta ADC, inji Dauda Kahutu Rarara sannan yace ko shi ya tsaya takara sai ya kayar da Atiku

Taron Bikin Da na yi, Yafi Taron Siyasar Hadakar ‘yan Adawa ta ADC, inji Dauda Kahutu Rarara sannan yace ko shi ya tsaya takara sai ya kayar da Atiku

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraron mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa, Ko shi ya tsaya takarar shugaban kasa, sai ya kayar da su Atiku da El-Rufai. Ya bayyana hakane a ganawarsa da kafar DLCHausa. Rarara yace Dan haka hadakar 'yan siyasar adawar ba zasu iya kayar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba. Yace shi yafi su Atiku abinda zai fada yayi na taimakon Al'umma a zabeshi ballantana Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu. https://www.tiktok.com/@arewa.update8/video/752421266618581326...
Zamu yi dukkan me yiyuwa koma menene indai bai sabawa doka ba mu kayar da Tinubu zabe>>Inji Peter Obi

Zamu yi dukkan me yiyuwa koma menene indai bai sabawa doka ba mu kayar da Tinubu zabe>>Inji Peter Obi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour party a zaben shekarar 2023, Peter Obi ya bayyana cewa, zasu yi dukkan mai yiyuwa dan ganin sun kayar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zabe a shekarar 2027. Obi ya bayyana hakane a yayin hirar da aka yi dashi a Channels TV ranar Lahadi. Obi yace idan ya samu zama shugaban kasa zai kawo bin doka da oda a Najeriya. Yace kuma zai nada mutane da suka cancanta a mukamai daban-daban. Yace kuma ba zai zama Ministan Man fetur ba. ...
Ji yanda ‘yansandan Najeriya suka kama wani matashi da nonuwan wata mata da ya yanko

Ji yanda ‘yansandan Najeriya suka kama wani matashi da nonuwan wata mata da ya yanko

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} 'Yansanda a jihar Anambra sun kama wani matashi me suna Samuel Eze dan kimanin shekaru 25 da nonuwan wata mata da ya yanko. 'Yansanda sun ce an kama wanda ake zargin a ranar Asabar,July 6, 2025 a Awada, Obosi dake jihar Anambra. Kakakin 'yansandan jihar, SP Tochukwu Ikenga ya bayyana cewa an kwace nonuwan matar da aka gani a hannunsa inda aka kaisu mutuware. Yace yanzu ana kan binciken wanda ake zargin.