Thursday, December 18
Shadow

Duk Labarai

A cikin hadakar ‘Yan Adawa na ADC, Peter Obi ne kawai zai iya kayar da Tinubu a zaben shekarar 2027>>Inji A’isha Yesufu

A cikin hadakar ‘Yan Adawa na ADC, Peter Obi ne kawai zai iya kayar da Tinubu a zaben shekarar 2027>>Inji A’isha Yesufu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} 'Yar Fafutuka, A'isha Yesufu ta bayyana cewa, a cikin hadakae 'yan Adawa da aka yi zuwa jam'iyyar ADC, Peter Obi ne kadai zai iya cin zabe a shekarar 2027. A'isha ta bayyana cewa, Jam'iyyu 3 ne ke da jama'ar da babu kamarsu a Najeriya, APC, PDP da kuma Peter Obi. Tace amma APC da PDP duk sun rasa jama'arsu inda tace jama'ar peter Obi ne kadai suka rage. Tace ya ragewa hadakar 'yan Adawa su baiwa Peter Obi takara ko kuma jiki magayi. A'isha Yesufu tace rashin baiwa Peter Obi...
Allah Sarki: Kalli Bidiyo, Ashe Motar da dan wasan Liverpool, Diego Jota da kaninsa suka yi hatsari Qonewa ta yi Qurmus

Allah Sarki: Kalli Bidiyo, Ashe Motar da dan wasan Liverpool, Diego Jota da kaninsa suka yi hatsari Qonewa ta yi Qurmus

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Dan wasan Liverpool, Diogo Jota me shekaru 28 ya mutu a hadarin mota da ya faru da shi da kaninsa me suna Andre Silva. Kanin Jota wanda dukansu 'yan kasar Portugal ne, Shekararsa 25. Bidiyo ya nuna irin munin harin wanda yayi sanadiyyar mutuwarsu su duka. Duniyar Kwallo na ta Alhinin abinda ya faru. https://twitter.com/24NewsExtra/status/1940719155084468727?t=0xUoc9miNw5fTpEP393fig&s=19 Lamarin ya farune a kasar Spain.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ADC a shekarar 2023 yace bai yadda da shigar su Atiku jam’iyyar ba inda yace sune suka lalata Najeriya

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ADC a shekarar 2023 yace bai yadda da shigar su Atiku jam’iyyar ba inda yace sune suka lalata Najeriya

Duk Labarai
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC a shekarar 2023 Dumebi Kachikwu ya caccaki su Atiku da suka shiga jam'iyyar su inda yace sune suka lalata Najeriya. Yace ko da shugaban jam'iyyar da a jiya yace ya sauka daga mukaminsa dan a canja fasalin shugabancin jam'iyyar, Nwosu dama tun a shekarar 2022 wa'adin mulkinsa ya kare kuma suna kotu. Yace Su Atiku lokacinsu yayi da ya kamata su koma gefe su baiwa matasa dama su mulki kasarnan. A jiya ne dai gamayyar 'yan Adawa suka taru suka bayyana aniyarsu ta tsayawa takara a karkashin jam'iyyar ADC.
Kalli Bidiyo: A karshe dai Sarkin Mota ya raba gaddama inda ya fadi farashin motar Sarkin Waka

Kalli Bidiyo: A karshe dai Sarkin Mota ya raba gaddama inda ya fadi farashin motar Sarkin Waka

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} A yayin da Sarkin Wakar Sarkin Kano, Nazir Ahmad ya bayyana sabuwar motarsa inda yake cewa ta fi ta Rarara tsada nunki 3 hadda canji. Mutane da yawa sun yi ta tambayar shin da gaskene? Dama dai Sarkin Waka yace a tambayi Sarkin Mota game da ikirarin nasa. Kuma Sarkin Motar ya bayyana farashin motar tasa. https://www.tiktok.com/@alamin_sarkinmota/video/7517750501920820485?_t=ZM-8xiNGR8OYAn&_r=1 https://www.tiktok.com/@abbacsale2/video/75227558718860198...
Kalli Bidiyo: Motarnan tawa da kuke gani, zata sayi motar Rarara guda 3 hadda canji, in baku yadda ba, ku tambayi Sarkin Mota>>Inji Naziru Sarkin Waka

Kalli Bidiyo: Motarnan tawa da kuke gani, zata sayi motar Rarara guda 3 hadda canji, in baku yadda ba, ku tambayi Sarkin Mota>>Inji Naziru Sarkin Waka

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraron mawakin Hausa Naziru Sarkin Wakar Sarkin Kano ya bayyana cewa sabuwar motarsa ta G-Wagon Mercedes Benz zata sayi motar Dauda Kahutu Rarara 3 hadda canji. Ya bayyana hakane a wani Bidiyon da ya wallafa da ya yadu sosai a kafafen sada zumunta. Sarkin Waka yace ya sayi motar ne dan hucewa wani masoyinsa Haushi saboda gorin motar da aka masa. Nazir yace kuma da ake cewa wai an wuceshi, ko hangoshi ba'a yi ba. https://www.tiktok.com/@jalli364/video/7522545503741988152?...
Da Duminsa: Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar da cewa bashi da lafiya, inda Garba Shehu ya yi karin haske kan halin da shugaban ke ciki

Da Duminsa: Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar da cewa bashi da lafiya, inda Garba Shehu ya yi karin haske kan halin da shugaban ke ciki

Duk Labarai
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya tabbatar da rahoton cewa bashi da lafiya. Ya bayyana hakane ta bakin me magana da yawunsa, Malam Garba Shehu. Garba Shehu yace tabbas shugaba Buhari yayi rashin lafiya kuma an kwantar dashi a Kasar Ingila amma a yanzu yana samun sauki. Ya bayyana hakane ranar Laraba yayin da ake mai tambaya game da ko da gaskene tsohon shugaban kasar bashi da lafiya? Garba Shehu ya tabbatar da cewa Buhari ya je a duba lafiyarsa a kasar Ingila amma sai ya kwanta rashin lafiya. Yace amma zuwa yanzu yana samun sauki kuma yana karbar magani. A lokacin da yake shugaban Najeriya, Shugaba Buhari yayi tafiye-tafiye zuwa kasar Ingila sau da dama dan neman lafiya.
Barayin Jam’iyya, Kun je ADC zaku musu kaka gida>>Wike ya soki su Atiku

Barayin Jam’iyya, Kun je ADC zaku musu kaka gida>>Wike ya soki su Atiku

Duk Labarai
Ministan babban birnin tarayya, Abuja Nyesom Wike ya soki hadakar 'yan Adawa wanda ya kira da barayin jam'iyya. Wike yace daga shekarar 1999 zuwa yanzu, sun canja jam'iyya ta kai 10, basu da alkibla, inda ya kara da cewa, rubabbun 'yan siyasa ne. Wike yace duk kokarin da shugaba Tinubu ke yi irin wadannan 'yan siyasa basa gani duk da cewa kowace tasha ka duba Tinubu zaka gani. Hakan na zuwane yayin da hadakar 'yan jam'iyyun Adawa suka koma jam'iyyar ADC.
Karanta Jadawalin sunayen Manya-Manyan ‘yan Adawar da suka hadu a waja taron jam’iyyar ADC ta su Atiku a jiya

Karanta Jadawalin sunayen Manya-Manyan ‘yan Adawar da suka hadu a waja taron jam’iyyar ADC ta su Atiku a jiya

Duk Labarai
A jiyane dai aka yi babban taro na hadakar 'yan adawa da suka bayyana jam'iyyar ADC a matsayin wadda zasu koma cikinta. Ga jadawalin sunayen manyan 'yan Adawar da suka koma jam'iyyar ta ADC ko wanda suka halarci taron na jiya. Akwai Atiku Abubakar; Peter Obi; Da Rauf Aregbesola. Victor Umeh wanda shugaban jam'iyyar APGA ne sai tsohon shugaban jam'iyyar PDP, Prince Uche Secondus, Mataimakin Peter Obi, Datti Baba-Ahmed. Tsohon shugaban jam'iyyar APC John Odigie-Oyegun, tsohon shugaban 'yansandan Najeriya, Mohammed Abubakar. Tsaffin Gwamnoni a waja taron sun hada da Nasir El-Rufai (Kaduna), Rotimi Amaechi (Rivers), Gabriel Suswam (Benue), Abdulfattah Ahmed (Kwara), Aminu Waziri Tambuwal (Sokoto), Oserheimen Osunbor (Edo), Celestine Omehia (Rivers), Liyel Imoke (Cross River), ...
Mun godewa Allah da kafuwar Jam’iyyar ADC, saboda ta fito mana da bakaken munafukan cikin jam’iyyar mu ta APC wanda suka Munafurci Tinubu a zaben 2023 Karara mun gansu>>Inji Ministan Sufurin Jiragen sama, Festus Keyamo

Mun godewa Allah da kafuwar Jam’iyyar ADC, saboda ta fito mana da bakaken munafukan cikin jam’iyyar mu ta APC wanda suka Munafurci Tinubu a zaben 2023 Karara mun gansu>>Inji Ministan Sufurin Jiragen sama, Festus Keyamo

Duk Labarai
Ministan Sufurin jiragen sama, Festus Keyamo ya yi martani ga komawar hadakar 'yan jam'iyyar Adawa musamman daga APC zuwa ADC. Keyamo yace 'yan APC din da suka koma ADC a jiya sune munafukan cikin APC da suka munafurci shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a zaben 2023 basu so ya ci zabe ba. Manya-manyan wadanda suka koma ADC wadanda 'yan APC ne sun hada da Rotimi Amaechi da Abubakar Malami da kuma Malam Nasiru Ahmad El-Rufai wanda shi dama ya dade da ficewa daga jam'iyyar ta APC zuwa SDP Keyamo yace komawarsu ADC bai ragi APC da komai ba sai ma kara karfi da jam'iyyar ta yi. Festus Keyamo ya kara da cewa sauran wadanda suka koma ADC wadanda suka nemi takarkaru ne amma basu samu nasarar ci ba.