Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron
Shugaba Tinubu na hutun kwanaki 10 a kasashen Turai kamar yanda fadar shugaban kasar ta bayyana.
Rahotanni sun bayyana cewa, wutar Lantarkin Najeriya ta lalace.
Hukumar wutar lantarki ta Abuja ce ta tabbatar da hakan a wata sanarwa data wallafa a X.
Rahotanni sun ce wannan shine karo na 5 da aka samu wannan matsalar a shekarar 2025.
Da yawa dai sun bayyana cewa hakan abin kunyane.
Wani Kirista yawa Addinin Musulunci da Qur'ani kalaman batanci wadanda ba zasu maimaitu ba.
Malam Sani Isah Kano yace ba za'a amince da abinda Kirista yayi na inda yace sai an dauki mataki.
https://www.tiktok.com/@bapson25/video/7547425530182814984?_t=ZS-8zboUStDh9V&_r=1
Kafanin Apple sun saki sabuwar wayar iPhone 17 pro da Max
Wayar ta dauki hankula sosai inda ake hasashen farashinta ya kai Naira Miliyan 2,800,000 zuwa 4,000,000.
Tuni dai kafafen saa zumunta suka dauki dumi da fitowar wayar inda masoya wayar iPhone ke dokin mallakarta.
https://www.tiktok.com/@booredatwork/video/7548165246163225870?_t=ZS-8zbmD9rAZ1c&_r=1
https://twitter.com/DailyLoud/status/1965508742067446190?s=19
UmmiKD wadda Bidiyon ta ya watsu sosai bayan rasuwar dan daban Kaduna, Habu Dan Damusa saboda kareshi da ta yi, a yanzu tace ta bude kofar Tuba, duk wanda yasan ya zageta ko ya ci mutuncin ta ya fito ya nemi gafara kuma zata yafe masa.
Saidai tace duk wanda bai nemi yafiyarta ba kasancewar Allah baya yafe laifin da akawa wani, to zasu hadu acan.
https://www.tiktok.com/@ummikdbackup/video/7547447001319869703?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7547447001319869703&source=h5_m×tamp=1757495971&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=c...
A Maulidin bana, kamar kowace shekara, mata sun yi raye-raye a wajan zagaye da aka gudanar.
Lamarin kuma ya dauki hankula sosai.
A wasu Bidiyon an ga matan na girgiza jikinsu inda a wasu kuma aka ga matan na rawa da maza kamar ba wajan Maulidi ba.
https://www.tiktok.com/@saniadam87/video/7546992515841494290?_t=ZS-8zbgp1HstPN&_r=1
Kalli Bidiyon anan
https://www.tiktok.com/@harisgachuree/video/7544829349938121992?_t=ZS-8zbfcFUAmMz&_r=1
https://www.tiktok.com/@blackqueen8642/video/7547051052772642053?_t=ZS-8zbfn5l8x5V&_r=1
https://www.tiktok.com/@saleemzakariyya2/video/7547214411807624466?_t=ZS-8zbfsPxktrl&_r=1
https://www.tiktok.com/@umarkask/video/7547280653201575173?_t=ZS-8zbfyBAlQtF&_r=1
https://www.tiktok.com/@realdogonyaro/video/...
Tauraruwar Tiktok me sayar da kayan Mata, Tsohuwar Budurwar Gfresh, Alpha Charles Borno ta bayyana cewa, ba ita ba talaka a Soyayya.
Ta bayyana cewa, duk wanda zai yi soyayya da ita dolene ya dauke mata hudimarta.
Tace akwai gyaran farce, Akwai Gyaran Gashi, akwai fita da kawaye duk suna kan saurayintane dan haka idan mutum ba zai iya ba kar ma ya fara cewa yana sonta.
https://www.tiktok.com/@alphacharlesborno/video/7548316101352918280?_t=ZS-8zbbxZaSwKH&_r=1
Ko zaka iya soyayya da Alpha
Wannan wani Bidiyo ne dake yawo a kafafen sda zumunta inda aka ga yanda wasu mutane suke ihun Kan Talakawa ya waye sannan suna fadar ADC a yayin da gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya kai ziyara garin.
A Bidiyon dai an ga jami'an tsaro zagaye da tawagar motocin gwamnan yayin da mutane ke ta ifaceiface.
https://twitter.com/Umarlikoro1/status/1965413544239006175?t=6MVrTSO-7PExxEEci3yugA&s=19
Babban dan Adawa na jihar Kaduna, Ashiru Kudan daga wanan gari na Kudan ya fito.
Hakana akwai takadda ma me zafi tsakanin tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da gwamna me ci, Malam Uba Sani.
https://twitter.com/Sarki_sultan/status/1965462614244556814?t=LLHAwwkrvWk9c9k__8CorQ&s=19
Wani sojan Najeriya ya goge shafinsa na X bayan da aka zargeshi da nuna kiyayya ga musulunci.
Da yawa sun bayyana cewa, Sojan ya rika yin Repost ko kuma yayata kalamai da ake yi na nuna kiyayya ga Musulunci.
https://twitter.com/ana_herleemerh/status/1965465628695036148?t=bIpBGkYdzBsBaU3-pYQmzw&s=19
Wasu sun rika bayyana cewa, me irin wannan ra'ayi bai kamata a daukeshi aikin tsaron kasa ba.
https://twitter.com/AbbakarAffan/status/1965438173330506130?t=PFdDOP84VgpPwRbdaDd02A&s=19
Da magana ta yi yawa akanshi dai tuni ya goge shafin nasa.
Mawallafin Jaridar Sahara Reporters, Omoyele Sowore ya bayyana cewa, fadar shugaban kasa ta aika masa da sakon cewa ya goge kalaman da yayi akan shugaban kasar na cewa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu me laifi ne kuma yayi karyar cewa ta magance cin hanci da rashawa a kasar Brazil.
Sowore yace me magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga ne ya aika masa da sakon.
Yace Onanuga ya gaya masa cewa bai fahimci abinda shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ke nufi da maganar da yayi gane, Tinubu yana nufin ya magance matsalar rashawa da cin hanci ne a bangaren hadahadar kudaden kasar waje ba wai Najeriya gaba dayanta ba.
Sowore yace Onanuga ya aika masa da wannan sakonne ta WhatsApp.
Saidai Sowore yace duk da haka ba zai goge sakon nashi ba dan wannan yana nufin za'a rika tursasawa mutan...