Monday, May 11
Shadow

Duk Labarai

Lamari Ya Munana: Kungiyar PENGASSAN dakatar da ayyukan tace mai a matatar Man fetur ta Dangote

Lamari Ya Munana: Kungiyar PENGASSAN dakatar da ayyukan tace mai a matatar Man fetur ta Dangote

Duk Labarai
Rahotanni sun tabbatar da cewa Kungiyar PENGASSAN ta manyan ma'aikatan man fetur ta dakatar da aikin tace man fetur a matatar man Dangote. Rahoton yace A yanzu ayyuka sun tsaya cik a matatar man fetur din. Hakanan lamarin ya shafi bangaren yin takin zamani. Saidai PENGASSAN tace ta bar wani bangare na Gas a ma'aikatar dake aikin kaso 60 cikin 100. Matatar ta dauki wannan mataki ne dan matsawa masu gudanarwa na matatar su mayar da 'yan Najeriya 800 da aka kora aiki saboda shn shiga kungiyar ta PENGASSAN. PENGASSAN ta dauki wannan mataki ne a ranar Lahadi bayan data fara yajin aikin sai abinda hali yayi.
Tabbas Goodluck Jonathan zai tsaya takarar shugaban kasa a 2027 a jam’iyyar PDP>>Farfesa Jerry Ghana

Tabbas Goodluck Jonathan zai tsaya takarar shugaban kasa a 2027 a jam’iyyar PDP>>Farfesa Jerry Ghana

Duk Labarai
Farfesa Jerry Ghana ya bayar da tabbacin cewa, tsohon shugaba kasa, Farfesa Jerry Ghana zai sake tsayawa takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP a zaben shekarar 2027 me zuwa. Hakan ya bayyana ne bayan da rade-radin fitowar tsohon shugaba kasar takara ke kara yaduwa. Farfesa Jerry Ghana yace tun bayan faduwar tsohon shugaban kasan zabe a shekarar 2015, an samu shugaban kasar da yayi shekara 8 yana mulki kuma gashi an sake samun wani yayi shekaru 2 amma har yanzu 'yan Najeriya ta kiran Goodluck Jonathan ya dawo. Yace PDP jam'iyya ce ta Adalci da ke baiwa 'yan Najeriya abinda suka zaba.
Kalli Bidiyon: Muna muna kan Kalaman Sheikh Lawal Triumph kuma nasan cewa, a cikin Mintuna 10 zai kawo hujjojin kalaman da yayi>>Inji Sheikh Sani Rijiyar Lemu

Kalli Bidiyon: Muna muna kan Kalaman Sheikh Lawal Triumph kuma nasan cewa, a cikin Mintuna 10 zai kawo hujjojin kalaman da yayi>>Inji Sheikh Sani Rijiyar Lemu

Duk Labarai
Malamin Addinin Islama, Sheikh Sani Rijiyar Lemu ya bayyana goyon baya ga Malam Lawal Triumph game da zargin da ake masa na yiwa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) Batanci. Sheikh Sani yace Kalaman da malam yayi suna tare dashi suma akan irin wannan fatawar suke. Yace da ake cewa wai idan ba'a kama Lawal Triumph ba, shima Abduljabbar a sakeshi, yace idan so suke a saki Abduljabbar su fito kawai su fada ba sai sun yiwa wani sharri ba. https://www.tiktok.com/@tijjanihassangwale/video/7554523563399580946?_t=ZS-906OnuDGFDV&_r=1
Kalli Bidiyo: Ku Jahilai Masu cewa wai ni mawakine in daina saka baki wajan kare Annabi, ku je ku tambayi malamanku irin gudummawar da mawaka suka bayar wajan kare Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)>>Inji Tijjani Gandu

Shahararren mawakin siyasa, Tijjani Gandu ya bayyana goyon bayan kamawa da hukunta Malam Lawal Triumph kan zargin yiwa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) Batanci. Yace su suna kare Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) a yayinda dayen bangaren kuma suna kare dan kungiyane. Yace kuma masu zaginsa cewa, wai shi mawaki ne Jahilaine, su je su tambayi irin gudummawar da mawaka suka bayar wajan kare Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) musamman idan za'a je yaki. https://www.tiktok.com/@tijjanigandu/video/7554170949399072008?_t=ZS-906Km3PSuBd&_r=1
Kungiyar Manyan ma’aikatan Man fetur, PENGASSAN ta baiwa membobinta umarnin dakatar da aikawa matatar Man Fetur ta Dangote Danyen Mai da Gas, Dangoten ya koka

Kungiyar Manyan ma’aikatan Man fetur, PENGASSAN ta baiwa membobinta umarnin dakatar da aikawa matatar Man Fetur ta Dangote Danyen Mai da Gas, Dangoten ya koka

Duk Labarai
Rahotanni sun ce kungiyar manyan ma'aikatan man fetur, PENGASSAN sun baiwa membobinsu umarnin su dakatar da aikawa matatar man fetur ta Dangote Danyen Man fetur da Gas. Kungiyar tace ta yi hakanne da gudanar da addu'a da neman Shuwagabannin Najeriya su takawa Dangote birki kan karan tsaye da yake a harkar man fetur a Najeriya. Hakan na zuwane bayan da Matatar Dangote din ta sallami ma'aikatan ta 800 bayan da suka shiga lingo PENGASSAN. PENGASSAN tace Dangote ya dauko indiyawa amma ya kori 'yan Najeriya 800 da suke masa aiki. Tace a yayin da ake biyan injiniyoyi 'yan Najeriya Albashin 385,000 a wata, Indiyawa da Dangote ya dauko yana biyansu albashin dala $5000 ne watau kwatankwacin Naira Miliyan 7.5. Kungiyar PENGASSAN ta bukaci Dangote ya mayar da ma'aikatan 'yan Najeriya...
Kalli Bidiyon yanda Sheikh Dr. Ahmad Gumi ke daurawa dansa da ya gama NDA mukamin 2nd Lieutenant

Kalli Bidiyon yanda Sheikh Dr. Ahmad Gumi ke daurawa dansa da ya gama NDA mukamin 2nd Lieutenant

Duk Labarai
Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya daurawa dansa mukamin 2nd Lieutenant bayan da ya kammala makarantar horas da sojoji ta NDA. A Bidiyon da ya watsu a kafafen sadarwa anga malam yana daurawa dan nasa mukamin inda ake daukarsa hotuna. kalli Bidiyon anan https://x.com/Better_Kaduna/status/1971975841715572941?t=0ldID3p7wJFJq4wxNU-o8w&s=19
Kalli Bidiyon:Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayar da labarin garin da yane aka lakada masa na jaki

Kalli Bidiyon:Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayar da labarin garin da yane aka lakada masa na jaki

Duk Labarai
Malamin Addinin Islama, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayar da labarin garin da yaje aka masa dukan kawo wuka. Saidai malam yace ya daina fadin garin saboda mutanan garin na cewa yana ja musu zagi da tsinuwa kuma an dade da yin abin. Malam yace dan haka ya daina kiran sunan garin bayan gyaran da aka masa. https://www.tiktok.com/@nurasara531/video/7554842961033432338?_t=ZS-9067c6ypuJl&_r=1
Kalli Bidiyon: Ni a wajena babu Musulmi makiyin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ko da wanda basa Maulidi, Basu Fahimceshi bane amma suna da hanyar da suke bi wajan daraja Annabi>>Inji Dr. Murtala Abubakar Argungun

Malamin Addinin Musulunci, Dan Darika, Dr. Murtala Abubakar Argungun ya bayyana cewa, shi a wajensa babu Musulmi makiyin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam). Malam yace ko da wadanda basa Maulidi baya daukarsu a matsayin makiyan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) kawai dai akwai sabanin fahimta ne kan yanda ya kamata a girmama Annabi. Wannan kalamai nasa sun jawo masa yabo sosai inda mutane ke cewa haka ya kamata a rika wa'azi. https://www.tiktok.com/@drmurtalaabubakarargungu/video/7552325369139973394?_t=ZS-9061J3L3XIP&_r=1