Saturday, March 7
Shadow

Duk Labarai

Jihar Enugu tace zata rage farashin wutar Lantarki wa mutanen jiharta saboda kudin sun yi yawa, saidai kamfanin wutar Lantarki na kasa yace jihar dama duk wata jiha basu isa su rage kudin wutar ba

Jihar Enugu tace zata rage farashin wutar Lantarki wa mutanen jiharta saboda kudin sun yi yawa, saidai kamfanin wutar Lantarki na kasa yace jihar dama duk wata jiha basu isa su rage kudin wutar ba

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Kamfanin dake kula da wutar lantarki na kasa,NERC yace jihar Enugu dake son rage farashin wutar lantarki da mutanen jihar ke biya bata da hurumin yin hakan. Jihar Enugu dai ta bayyana shirinta na rage farashin wutar lantarki da mutanen dake tsarin Band A ke biya Wanda jihar tace yayi yawa. Saidai hukumar NERC tace jihar dama duk wata jiha dake tunanin yin hakan bata da hurumin yin hakan. NERC tace duk jihar dake son yin hakan, saidai ta rika biyan tallafi k...
Kalli Bidiyo: Ina son in samu abin yi>>Inji Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa, Ummi Nuhu

Kalli Bidiyo: Ina son in samu abin yi>>Inji Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa, Ummi Nuhu

Duk Labarai
Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa, Ummi Nuhu ta koka da cewa tana son ta samu abin yi. Ta bayyana hakane a hirar da Hadiza Gabon ta yi da ita a shirin ta na Gabon Show. Ummi tace a yanzu bata da lafiya kuma tana son ta samu abin yi maimakon ta rika rokon mutane kudi. https://www.tiktok.com/@arewa.update8/video/7530748987444333880?_t=ZM-8yJ3dpVUaVK&_r=1
Shin wai Kalli Bidiyon Gfresh a karin Farko tun bayan da kotu ta mai hukuncin daurin gidan yari

Shin wai Kalli Bidiyon Gfresh a karin Farko tun bayan da kotu ta mai hukuncin daurin gidan yari

Duk Labarai
A dazu ne dai rahotanni ke ta yawo cewa kotu ta daure shahararren dan Tiktok, Gfresh Al-amin saboda samunsa da laifin wulakanta Naira. An masa daurin watanni 6 ko ya biya tarar Naira dubu dari biyu. Saidai a yanzu da alama tarar ya biya dan an ganshi yayi Bidiyo. Abokinsa, Mustin Besty ne ya bayyana dawowar Gfresh. https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7530760803398552838?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7530760803398552838&source=h5_m&timestamp=1753396131&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_i...
‘Yan majalisar Dattijai sun tafi hutun wata biyu

‘Yan majalisar Dattijai sun tafi hutun wata biyu

Duk Labarai
'Yan majalisar Dattijai sun tafi hutun watanni biyu da suka saba yi duk shekara. Sai nan da watan Satumba 23 sannan zasu dawo daga hutun. Saidai kakakin majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio ya bayyana cewa, sauran kwamitin majalisar zasu ci gaba da aiki a yayin da ake hutun. https://twitter.com/Imranmuhdz/status/1948374536266580176?t=DTCiNO-EVCw7S31bP4O4IA&s=19
Sabon shugaban APC ya ce zai janyo ƙarin gwamnonin PDP zuwa cikin jam’iyyar

Sabon shugaban APC ya ce zai janyo ƙarin gwamnonin PDP zuwa cikin jam’iyyar

Duk Labarai
Sabon shugaban jam'iyyar APC, Nentawe Yilwatda, ya ɗau alwashin ɗaukar matakai don ganin ya ƙara janyo gwamnonin babbar jam'iyyar adawa ta PDP zuwa cikin jam'iyyar mai mulki. Yilwatda ya bayyana haka ne yayin tattaunawa a cikin shirin Politics Today na gidan talabijin na Channels, jim kaɗan bayan zama shugaban APC. Ya ce baya ga ƴan jam'iyyar PDP da zai janyo zuwa APC, har da wasu ƴaƴan jam'iyyun adawa. "Abun da na fi mayar da hankali a yanzu shi ne ganin haɗin kan jam'iyyar mu," in ji shi - inda ya ce zai tabbatar da cewa jam'iyyar ta yaɗa manufofinta yadda ya kamata. Sabon shugaban jam'iyyar ta APC ya ce duba da irin tarihi da yake da shi a fannoni daban-daban, yana da ƙwarewar da ta kamata wajen jagorantar jam'iyyar mai mulki.
Tinubu yayi watsi da Arewa, kudu yake ta rayawa>>Inji Kwankwaso

Tinubu yayi watsi da Arewa, kudu yake ta rayawa>>Inji Kwankwaso

Duk Labarai
Tsohon gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya caccaki gwamnatin Bola Ahmad Tinubu. Kwankwaso yace Tinubu ya mayar da hankali wajan kai abubuwan ci gaba kudu yayi watsi da Arewa. Kwankwaso ya bayyana bakane a yayin taron masu ruwa sa tsaki na jihar Kano inda ake tattauna batun gyaran kundin tsarin mulki. Yace da ya je Abuja ta jirgi ya so ya dawo amma sai aka samu matsala ya dawo ta Mota, yace titin Abuja zuwa Kaduna bashi da kyau ko kadan Kwankwaso yace amma Gwamnatin Tinubu na gina titi daga jihohin Yarbawa zuwa jihohin Inyamurai. Yace basa sukar yiwa jama'a aiki a kowane sashe na Najeriya amma a mayar da hankali wajan yiwa wani bangare aiki yayin da aka yi watsi da wani bangare hakan bai kamata ba.
Kalli Bidiyo: Tabbas Allah na yafe hakki ko da me hakkin bai yafe ba, Albanin Gombe ya goyi bayan Sheikh Asadussunnah

Kalli Bidiyo: Tabbas Allah na yafe hakki ko da me hakkin bai yafe ba, Albanin Gombe ya goyi bayan Sheikh Asadussunnah

Duk Labarai
Malamin Addinin Islama da akewa lakabi da Albanin Gombe ya goyi bayan Sheikh Musa Asadussunnah kan ikirarin da yayi cewa ko da wanda aka zalinta bai yafe ba Allah na yafewa. Sheikh Musa Asadussunnah ya bayyana cewa Allah na yafe hakki ko da me hakki bai yafe ba inda take magana akan masu cewa Basu yafewa Buhari ba. Shima dai Albanin Gombe yace Annabi yace idan aka samu wanda basa shirka mutum 40 sukawa mutum Sallah, Allah yana yafewa matacce. Kalli Bidiyon anan https://www.tiktok.com/@janbiro_s4704ii/photo/7530456341895482680?_d=secCgYIASAHKAESPgo81wvmZLZhOW%2FalYNmSADG68FO1wPuQ%2BrxyO%2FgDW7AESJ1AhQBvOedrJgndnoxjTvEKhr7uopg8fsgo6X%2BGgA%3D&_r=1&_svg=1&aweme_type=150&checksum=200f6657f05b5a8e62a0977611db0df16620ec45b9becff5a913e6329659b214&link_reflow_popup...