Kalli Bidiyo: Yanda ‘yan Fim suka gudanar da Shagali na musamman dan murnar kammala jinyar Adam A. Zango
Taurarin fina-finan Hausa sun shirya Shagali na musamman dan murnar warkewar abokin aikinsu, Adam A. Zango bayan Hadarin motar da ya rutsa dashi.
An ga Adam A. Zango a wajan shagalin yana ta murmushi, kuma an ga Abokan sana'ar sa da yawa da suka
https://www.tiktok.com/@kannywoodtv1/video/7533510233835031830?_t=ZS-8yVoIu1I0TA&_r=1








