Tuesday, March 10
Shadow

Duk Labarai

Da Duminsa: Gwamnatin tarayya ta bada hutu gobe 15 ga watan Yuli dan yin jimamin rashin Buhari

Da Duminsa: Gwamnatin tarayya ta bada hutu gobe 15 ga watan Yuli dan yin jimamin rashin Buhari

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Gwamnatin tarayya ta sanar da gobe Talata, July 15 a matsayin ranar Hutu dan yin jimamin rashin tsohon shugaban kasa, Marigayi, Muhammadu Buhari. Ministan harkokin cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo ne ya bayyana hakan ranar Litinin a madadin Gwamnatin tarayya. A jiya ne dai aka sanar da rasuwar shugaba Buhari a hukumance.
Kalli Bidiyon diyar Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu a Landan da ya jawo cece-kuce sosai

Kalli Bidiyon diyar Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu a Landan da ya jawo cece-kuce sosai

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Bidiyon diyar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da aka gani a Landan ya jawo cece-kuce sosai inda aka ganta tana hira da wani dake mata tambayoyi. Mutane sun yi sharhi daban-daban akan Bidiyon. https://twitter.com/YarKafanchan/status/1944172204419092637?t=raNI5i0Gq80Ep7luUVmLdQ&s=19 Da yawa basu yi tsammanin shugaban kasar na da diya Budurwa irin haka ba.
Gwamnatin jihar Katsina ta fitar da sabuwar sanarwa game da binne Buhari

Gwamnatin jihar Katsina ta fitar da sabuwar sanarwa game da binne Buhari

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda, ya bayayna cewa sai a gobe Talata ne za a yi jana'izar tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari wanda ya rasu ranar Lahadi a birnin Landa. Yayin da yake jawabi ga manema labarai a fadar gwamnatinsa , Radda ya ce ya yi magana da iyalan tsohon shugaban ƙasar da kuma makusanta da ke Landan dangane da shirye-shiryen ɗaukar gawar zuwa Najeriya. ''Daga tattaunawar da na yi da iyalansa da makusantansa da ke tare da gawar, sun bayayna mana cew...
Hotuna: Mataimakin Shugaban kasa, Kashim Shettima ya jewa Matar Buhari gaisuwa

Hotuna: Mataimakin Shugaban kasa, Kashim Shettima ya jewa Matar Buhari gaisuwa

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya jewa matar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, A'isha da iyalanta gaisuwa. Hakan ya faru ne bayan da ya isa kasar Ingila inda suka je dakko gawar Tsohon shugaban kasar.
Bidiyo: Ko ka yafewa Buhari ko ka zageshi sai Allah ya mai Hisabi akan abinda yayi daidai da inda bai yi daidai ba>>Inji Malam

Bidiyo: Ko ka yafewa Buhari ko ka zageshi sai Allah ya mai Hisabi akan abinda yayi daidai da inda bai yi daidai ba>>Inji Malam

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Malamin Addinin Islama yayi nasiha kan rasuwar Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari inda yace ko ka yafe mai ko karka yafe mai sai Allah ya masa hisabi akan inda yayi daidai da inda bai yi daidai ba. Malamin yace akwai yiyuwar Bakin ciki ne ya kashe Buhari dan kuwa duk me son gyara Najeriya da wuya bai mutu da bakin ciki ba. Yace ko da 'yar'adua ma Bakin ciki ne ya kasheshi. https://www.tiktok.com/@zaidou1taza/video/7526655464617086213?_t=ZM-8y1GyoNbdtF&_r=1 ...
Kalli Bidiyon Sadiya Haruna kwance akan cinyar Angonta

Kalli Bidiyon Sadiya Haruna kwance akan cinyar Angonta

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Tauraruwar Tiktok, Sadiya Haruna ta wallafa Bidiyon ta kwance kan cinyar Angonta. Sadiya Haruna ta yi godiya ga Ali Jita bisa wakar Uwargida me Kafaciti. Da yawa dai sai shaci fadi suke akan wanene mijin. https://www.tiktok.com/@sayyada_sadiya_haruna/video/7526817547488988422?_t=ZM-8y1DxBl7hyv&_r=1 Har yanzu dai bata fito fili ba kan wanene mijin Sadiya Haruna.
Kalli Bidiyo Da Duminsa: Gawar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ta iso Najeriya

Kalli Bidiyo Da Duminsa: Gawar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ta iso Najeriya

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} https://twitter.com/DejiAdesogan/status/1944703284108820713?t=MwScNzADBDU0E1Kw9VR8Qg&s=19 Gawar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ta iso Najeriya. Rahotanni sun ce yanzu haka za'a tafi da gawar zuwa Daura dan mata sutura. Tun a jiya ne dai Gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda ya bayyana cewa a yaune za'a wa gawar tsohon shugaban kasar Sutura. Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima da shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila ne suka je kasar Ingi...
Buhari Munafiki ne kuma bai amfani Najeriya da komai ba sai tarin bashin da ya sauka ya bari>>Inji na kusa da Tinubu

Buhari Munafiki ne kuma bai amfani Najeriya da komai ba sai tarin bashin da ya sauka ya bari>>Inji na kusa da Tinubu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wani nankusa da shugaban kasa Bola Tinubu kuma wanda shine mawallafin jaridar The Nation, Sam Omatseye ya bayyana cewa, Shugaba Buhari ya munafurci Bola Ahmad Tinubu. Yace bai fito ya gayawa Tinubu cewa, ba zai yishi ba, amma kuma haka ya ce babu wanda yake goyon baya amma ya goyi bayan sanata Ahmad Lawal a boye. Yace ba abinda Buhari yayi sai tara makafin magoya baya wanda ke shan ruwan kazanta dan nuna soyayya a gareshi. Yace Buhari bai gyara barnar da tsohon shugaba...
Bidiyo: Ban da burin tara kadarori, Nafi jin dadi idan ban mallaki komai ba>>Tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari a wata tsohuwar hira da aka yi dashi

Bidiyo: Ban da burin tara kadarori, Nafi jin dadi idan ban mallaki komai ba>>Tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari a wata tsohuwar hira da aka yi dashi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} A wata hira da aka yi da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, yafi jin dadin idan bai mallaki komai ba. Buhari yace bashi da gida a Ingila kuma ko da gidajen da ya mallaka a Najeriya, ya mallakesu ne kamin ya zama shugaban kasa. Yace bashi da burin tara kadarori. https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1944694297585934784?t=lGNnJirOgMYH6KkDu5dJqw&s=19 A jiya ne dai tsohon shugaban kasar ya rasu.
Majalisar tarayyar Najeriya ta daga zamanta dan Alhinin Buhari

Majalisar tarayyar Najeriya ta daga zamanta dan Alhinin Buhari

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Majalisar tarayyar Najeriya dake Abuja ta dage zaman da ya kamata ta yi dan Alhinin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari da ya rasu. Wakilin majalisar, Kamoru Ogunlana ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar. Yace ba zasu sake yin wani zama ba sai ranar Talata, 22 July, 2025. Yace shugaban majalisar ne ya bashi umarnin sanar da hakan. Ya kuma mika ta'aziyyar su ga iyalan shugaban inda ya jinjina masa wajan kokarin da yayi na hadin kan Najeriya.