Saturday, August 8
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Wani Manomi ke gayawa shugaba Tinubu ba dadi bayan da ya kai masararsa kasuwa aka ce buhu dubu 20, yace ba zata yiyu ba

Wani manoni ya bayyana rashin jin dadinsa bayan da ya kai masararsa kasuwa zai sayar aka ce masa Naira Dubu 20 duk buhu.

manomin Yace wannan kudi ba zasu sai musu magani ko taki ba.

Ya rika fadin hakan ba zata yiyu ba.

Karanta Wannan  INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN: Ita Da Jaririn Da Ta Haifa Duk Sun Rasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *