Tuesday, November 18
Shadow

Ba gaskiya bane ikirarinka na cewa Tinubu ya ware Arewa wajan ayyukan ci gaba>>Gwamnatin Tarayya tawa kwanwaso martani

Gwamnatin tarayya ta yiwa tsohon Gwamnan jihar Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso martani kan ikirarin da yayi cewa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya watsar da yankin Arewa.

Da yakewa Kwankwaso martani, Me magana da yawun shugaban kasar, Daniel Bwala yace Kwankwaso yayi kuskure.

Shugaba Tinubu bai yi twasi da yankin Arewa ba.

Daniel Bwala ya bayyana hakane a shafinsa na X inda ya zayyano irin ayyukan da gwamnatin Tinubu ke yi a Arewa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon irin wulakancin da Sanatoci sukawa Sanata Natasha Akpoti a zauren majalisar da ya jawo cece-kuce da yiwa Sanatocin Allah wadai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *