Tuesday, March 10
Shadow

Duk Labarai

A rayuwarnan wadanda ka taimaka kawa abin arziki ne ke komawa su zama makiyanka>>El-Rufai ya koka

A rayuwarnan wadanda ka taimaka kawa abin arziki ne ke komawa su zama makiyanka>>El-Rufai ya koka

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, wadanda mutum ya taimaka a rayuwa sune ke komawa suna zama makiyansa. Ya bayyana hakane ranar Alhamis a wajan kaddamar da littafin da tsohon Ministan shari'a, Bello Adoke a Abuja. El-Rufai yace shima ya taba kaddamar da littafinsa a baya inda ya bayyana irin yanda ya gudanar da aikin gwamnati har wasu na cewa yai kuskure dan a gwamnati ci ake a yi shiru. yace amma bai yi dana sani ba. Yace yaga...
Bayani Dalla-Dalla: Kan halin da ake ciki tsakanin Najeriya da kasar Amurka, bayan da shugaba Tinubu ya shafawa fuskarsa toka yace Najeriya ba zata yadda a kawo matsa gagararru ba wanda suka gagari Amurka da kasarsu ta Venezuela ba

Bayani Dalla-Dalla: Kan halin da ake ciki tsakanin Najeriya da kasar Amurka, bayan da shugaba Tinubu ya shafawa fuskarsa toka yace Najeriya ba zata yadda a kawo matsa gagararru ba wanda suka gagari Amurka da kasarsu ta Venezuela ba

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} A karon farko, hukumomi a Najeriya suka fito a bainar jama'a suka yi watsi da wata buƙata da suke zargin Amurka ta bijiro musu, ta neman amincewar Najeriya ta karɓi wasu ƴancirani na ƙasar Venezuela da Donald Trump ke son tasa ƙeyarsu daga Amurkar bayan fito da su daga gidan yari. Hakan ne ya sa ƴan Najeriya da dama ke tambayar haƙiƙanin abin da ke faruwa tsakanin ƙasashen biyu. Wannan na zuwa ne ƴan kwanaki bayan da Amurka ta taƙaita bai wa ƴan Najeriyar biza baya ga ƙarin haraj...
Kalli Bidiyon: Matashi yayi tattaki tun daga Legas zuwa Kano a kasa dan ya ga Naziru Sarkin Waka

Kalli Bidiyon: Matashi yayi tattaki tun daga Legas zuwa Kano a kasa dan ya ga Naziru Sarkin Waka

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wannan wani matashine da yayi tataki daga Legas zuwa Kani a kasa dan ya ga Sarkin Waka Naziru. Ya dai isa Kano inda jama'a suka tarbeshi. https://www.tiktok.com/@lasnur_b2/video/7525791457534315832?_t=ZM-8xwjqUdScbd&_r=1 Wannan dai abune me hadari da mutane kan jefa rayuwarsu ciki dan kawai su birge mutane.
Gyaran Matatun man Najeriya ya zamar mana Alakakai, Akwai yiyuwar mu sayar dasu>>Gwamnatin Tarayya

Gyaran Matatun man Najeriya ya zamar mana Alakakai, Akwai yiyuwar mu sayar dasu>>Gwamnatin Tarayya

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Shugaban kamfanin man Fetur na kasa, NNPCL, Bayo Ojulari ya bayyana cewa, Gyaran matatun man fetur din Najeriya ya zama alakakai. Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi inda yace suna duba yiyuwar sayar da matatun man fetur din. Yace an kashe makudan kudade wajan gyaran matatun man wanda an dade ana yi duk da sun samu ci gaba amma an fuskanci kalubale.
Da Duminsa: Dalla-Dalla ji yanda ta kaya a ofishin ‘yansanda bayan da suka gayyaci Sheikh Lawal Triumph

Da Duminsa: Dalla-Dalla ji yanda ta kaya a ofishin ‘yansanda bayan da suka gayyaci Sheikh Lawal Triumph

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Rundunar ƴansandan jihar Kano ta ce tana sane da taƙaddamar da ke tattare da irin salon wa'azin Sheikh Lawal Triumph wanda ya janyo sa-in-sa a tsakanin al'ummar jihar ta Kano. A wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar ya fitar, ƴansandan sun ce duk da cewa malamin yana da ƴancin faɗin albarkacin bakinsa, to amma "muna da hurumin ganin mun tabbatar da anyi komai bisa doka da oda" Hakan ne ya sa kwamishinan ƴan sanda na jihar ta Kano ya gayyaci malamin tare da shiga tattaunawa...
Kalli Bidiyo: Saboda tsabar yadda na kai na kawo Rarara makwaucinane a Abuja, Kuma watana 8 da aure, matata ko sau daya bata je gidansu ba, saboda tsabar jin dadin zama dani>>Inji Gfresh

Kalli Bidiyo: Saboda tsabar yadda na kai na kawo Rarara makwaucinane a Abuja, Kuma watana 8 da aure, matata ko sau daya bata je gidansu ba, saboda tsabar jin dadin zama dani>>Inji Gfresh

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa saboda ya kai ya kawo, Rarara ma Makwaucinsa ne a Abuja Asokoro. Gfresh yace matarsa watansu 8 da aure amma ko sau daya bata taba zuwa gidansu a Yola ba saboda jin dadin zama dashi. Ya bayyana hakane a matsayin martani ga masu cewa yana muzgunawa matarsa. https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7525828234575940920?_t=ZM-8xwPHK0OUsi&_r=1 An ga rashin jituwa tsakanin Gfresh da matarsa a 'yan kwanakinnan wanda yasa muta...
Kalli Bidiyon Tauraron Fina-finan Hausa, Musa Mai Sana’a  tare da tare da wani dan kasar waje yana masa Turanci amma Musan ya kasa bayar da amsa da kyau, wasu dai sun ce bai iya bane inda wasu ke cewa da gangan yayi

Kalli Bidiyon Tauraron Fina-finan Hausa, Musa Mai Sana’a tare da tare da wani dan kasar waje yana masa Turanci amma Musan ya kasa bayar da amsa da kyau, wasu dai sun ce bai iya bane inda wasu ke cewa da gangan yayi

Duk Labarai
Bidiyon tauraron fina-finan Hausa, Musa Mai Sana'a tare da wani dan kasar Venezuela ya dauki hankula a kafafen sada zumunta. An ga dan kasar Venezuelan nawa musa Mai Sana'a Turanci amma Musan ya kasa bayar da amsa yanda ya kamata. Wasu dai sun ce bai iya bane inda wasu ke cewa da gangan yayi. https://www.tiktok.com/@friendstv74/video/7525561102634142981?_t=ZM-8xwNeQAYKTI&_r=1 Lamarin ya jawo zazzafar Mahawara.
Da Duminsa: Farashin Man fetur din Najeriya ya tashi a kasuwar Duniya

Da Duminsa: Farashin Man fetur din Najeriya ya tashi a kasuwar Duniya

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Farashin man fetur din Najeriya a kasuwar Duniya ya tashi zuwa Dala $72.3 kan kowace ganga. Wannan farashin yayi sama da sauran man fetur da ake dashi a kasuwar Duniyar. Lamarin ya farune bayan hare-haren da mayakan kasar Yemen suka kaiwa jiragen ruwa a tekun Red Sea.
Ban son dan Arewa ya zama shugaban kasa a 2027, Dan kudu nake so>>Inji Ministar Al’adu Hannatu Musa Musawa

Ban son dan Arewa ya zama shugaban kasa a 2027, Dan kudu nake so>>Inji Ministar Al’adu Hannatu Musa Musawa

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Ministar Al'adu, Hannatu Musawa ta bayyana cewa dan kudu take son ya zama shugaban kasa a shekarar 2027. Ta bayyana cewa, hakan zai sa a samu adalci tunda Dan Arewa yayi shekarau 8 yana mulki. Hannatu ta bayyana hakane a hirar da aka yi da ita a gidan Talabijin na Channels TV. Tace tana fatan nan gaba za'a daina maganar karba-karba a rika baiwa wanda ya dace kawai mulki.