Kalli Bidiyo: Budurwar Sokoto na cin Burger a karin farko “Shi Wanga Latas na Bùrà’ùbà”
Wata budurwa daga yankin Sokoto da take cin Burger a karin farko ta dauki hankula a kafafen sada zumunta inda aka ganta tana cewa sai ta ci kudinta.
Kalli Bidiyon a kasa:
https://twitter.com/Ameenertu_/status/1929140631647007081?t=TCO5qgu4KLtL72CnqQgZyQ&s=19
Menene ra'ayinku?








