Kalli Bidiyon yanda hukumar Babban birnin tarayya Abuja ta kulle babbar sakatariyar PDP dake birnin saboda rashin biyan Haraji
Yadda jami'an hukumar birnin Tarayya Abuja FCT suka rufe hedikwatar jam'iyyar PDP.
https://twitter.com/channelstv/status/1927000788791869654?t=jUQu9pycdSd-jm3exDy-uQ&s=19
An rufe hedikwatar jam'iyyar PDP da ke unguwar Wuse a Abuja, da misalin karfe 2:05 na rana a ranar Litinin.







