Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: Ji yanda Wàtà Mata A Jihar Kaduna Ta Śa A Ŕusa Màšàĺĺaçi Sabòdà Ana Ďàmùñta Da Ķaraŕ Ķiran Saĺlah
Wàtà Mata A Jihar Kaduna Ta Śa A Ŕusa Màšàĺĺaçi Sabòdà Ana Ďàmùñta Da Ķaraŕ Ķiran Saĺlah.
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Lamarin wanda yake aukuwa a yankin a titin Alimi dake Unguwar Sarki a jihar Kaduna, matar ta kai kara kotu, inda tsawoñ shekaru kenan ana fafatawa daga karshe kotun ta bada umarniñ a rusa masallacin nan da kwanaki dari.
Matar dai gidanta na makwàbtaka ne da masallacin.
Sadai a yàyin da ake zantawa da masallàtan unguwar Rariya ta jiyo suna bayyanà cewa tuñ kafin wa'adin da kotun ta bayar n...








