Kalli Hoton gawar Wata mata me ciki da aka gani tsirara kwance akan titi
An ga gawar wata mata me ciki kwance tsirara akan titi wanda lamarin ya tayarwa da mutane hankali.
An ga gawarne a titin Amaraku-Umudim dake karamar hukumar Isiala-Mbano ta jihar Imo.
Saidai ba'a kai ga tantance menene sanadiyyar mutuwar matar ba.