Tauraron Fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan a wadannan hotunan tare da mataimakin kakakin majalisar dattijai, Sanata Barau Jibrin.
An ga Adam A. Tare da Tantiri sun ziyarci Sanata Barau din.
Tauraron Fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan tare da Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Salihu Alkali Zariya a kasa me tsarki.
An ga Adam A. Zango yana musu hotunan Selfie.
Tauraron Fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya bayyana cewa shi ba mijin kirki bane.
Ya fadi hakane a shafinsa na sada zumunta a matsayin martani ga wata mata da tace tana sonsa.
Adamu yawa matar fatan Alheri da samun miji na gari inda yace shi ba miji ne na gari ba.
Tauraron Fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan yake yanka Kek din zagayowar ranar Haihuwarsa.
Ya wallafa hoton a shafinsa na sada zumunta inda ya godewa masoyansa bisa soyayyar da suka nuna masa a yayin bikin na zagayowar ranar haihuwartasa.
Tauraron Fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan a wadannan bidiyon da ya saki a shafinsa na sada zumunta inda aka ganshi suna shakatawa shi da iyalansa:
https://www.tiktok.com/@iam_adam_a_zango/video/7378231281156361478?_t=8n2RujFVFjB&_r=1
https://www.tiktok.com/@iam_adam_a_zango/video/7378231578486443269?_t=8n2S1sKTbdd&_r=1