Friday, December 13
Shadow

Mining/Crypto

Menene crypto da Hausa

Mining/Crypto
Crypto da Hausa yana nufin wani Abu dake a sirrance Wanda ba'a bayyanashi ba. To idan aka CE cryptocurrency hakan na nufin kudin boye kenan ko kudin yanar gizo Wanda ba'a tabasu a zahiri. Su wadanna kudade ana hada-hadarsu ne a yanar gizo ba tare da an rike su a hannu ba kuma ba gwamnatice me saka dokar yanda za'a yi amfani dasu ba. Misalin kudin Cryptocurrency shine bitcoin, Solana, da sauransu.
Da Duminsa: Mining din $Major da aka dade ana dako sun fadi ranar da zasu shiga kasuwa

Da Duminsa: Mining din $Major da aka dade ana dako sun fadi ranar da zasu shiga kasuwa

Mining/Crypto
Mining din $Major na Telegram da suka dade ana tsammanin shiga kasuwarsu sun bayyana ranar 28 a matsayin ranar shiga kasuwa. https://twitter.com/okx/status/1856638910786306426?t=JZdYSZuc0Cpheh8L-7hVRQ&s=19 OKX ne suka tabbatar da hakan a sanarwar da suka fitar yau. OKX sun sanar da cewa da misalin karfe 12 UTC watau Misalin karfe 1 agogon Najeriya zasu shiga kasuwar. Tun dai a watan October ne Major suka ce zasu shiga kasuwa amma hakan bai yiyu ba.
Mining din Major sun fitar da sanarwa ta musamman

Mining din Major sun fitar da sanarwa ta musamman

Mining/Crypto
Shahararren Mining din $Major na Telegram sun fitar da sanarwa yayin da masu yinsa suke tsammanin jin ranar shiga kasuwa. A baya dai $Major sun sanar da cewa a watan October zasu fitar da ranar da zasu shiga kasuwa, a yayin da ake tsammanin wancan bayani, sai ga Major din sun sanar da cewa, nan da ranar 11 ga watan October da muke ciki ne zasu daina bayar da damar sayen Major da kudi. Duk da yake ba wannan bayanine 'yan baiwa suke bukatar ji ba, amma wannan alamace dake nuna cewa, $Major din suna shirin shiga kasuwa. A cikin jawabin da suka fitar a yau, Major sun ce sun tunkari hanyar Listing watau shiga kasuwa amma har yanzu mutum zai iya ci gaba da tara point dinsu.
Mining din Memefi sun daga ranar shiga kasuwa

Mining din Memefi sun daga ranar shiga kasuwa

Mining/Crypto
Shahararren minin din nan na Memefi da ake yi a Telegram sun sanar da daga shiga kasuwa daga ranar 9 ga wata zuwa 30 ga watan October. Sun sanar da cewa suna kokarin kyautatawa masu yin Mining dinsu ne shiyasa suka dauki wannan mataki. Sun kara da cewa,kasancewar sun ga yanda wasu coins suka shiga kasuwa suka kuma batawa mabiyansu rai shine suke kokarin kaucewa hakan. Sun bayar da tabbacin zasu shiga kasuwa manya-manya guda 6 akwai kuma na 7 wanda zuwa yanzu suna kokarin shima ya tabbata, wanda akwai tsammanin Binance ne. Sun kara da cewa za'a iya ci gaba da Mining dan har yanzu basu yi Snapshot ba.
Mining da zasu bayar da $10,000 nan da 1 November

Mining da zasu bayar da $10,000 nan da 1 November

Mining/Crypto
Garabasa! Garabasa!! Yanda zaku samu kudi da CSPR Wannan ba Mining bane ko kuma ace mining ne amma an gamashi yana kasuwa farashinsa yanzu haka yana buga $0.01239. Zaku iya dubashi a Bybit. Sun kawo sabon tsarin samun coin din nasu da cspr.fans points wanda ake yi a telegram, ba Mining bane, taske ne kawai zaku yi ku tara points din. Zuwa ranar 1 ga watan gobe, watau Nuwamba zasu raba coin din guda miliyan daya. Dan haka ga link nan a dage: https://t.me/csprfans_bot/csprfans?startapp=397188380