Kamfanin Omo na Ziptol sun baiwa Umar Bush tallar Naira Miliyan 100
Tauraron me Barkwanci da zagi, Umar Bush ya samu tallar naira Miliyan 100.
Kamfanin Omo na Ziptol me auka bashi wannan talla.
https://www.tiktok.com/@official_umar_bush/video/7380144218460802325?_t=8nF9BFoekw1&_r=1
Rahoton da muka samu yace a yayin da ake jiran a sakawa takardun Alkawari hannu, Wakilan kamfanin na Ziptol sun dan bata lokaci.
Nan ma sai da ran maza ya baci amma daga baya aka bashi Hakuri.




