Kalli hotunan ‘yar shekaru 74 wadda sai ka rantse da Allah shekararta 17
Wannan matar me suna Vera Wang, 'yar shekaru 74 ta dauki hankula a wadannan hotunan.
Da yawa dai na mamakin kyan jikinta inda kai kace bata ma kai shekaru 20 ba a Duniya.
Ta saka hotunanta a shafinta na sada zumunta wanda ya dauki hankulan mutane.
Matar dai shahararriyar me tallar kayace.