June 18, 2024 by Bashir Ahmed Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmed Musa kenan tare da danginsa anan inda suka sha kwalliyar Sallah. Karanta Wannan Hotuna: Sarkin Nguru A Jihar Yobe Ya Baiwa Ahmed Musa Sarautar Shettiman Kwallon Kafan Nguru