Monday, February 16
Shadow

Ciki da gaskiya :Kalli Yanda Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya cika mota Hilux da takardu dake dauke da bayanan yadda ya kashe duka kudaden da ya samu lokacin yana Gwamnan Kaduna

Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya cika motar Hilux da takardu dake dauke da bayanan yanda ya samu kudi da yanda ya kashesu lokacin yana Gwamna.

Malam ya tafi da motar zuwa ofishin EFCC a yau, Litinin.

Daya daga cikin yaransa ne ya bayyana hakan.

Karanta Wannan  An fara cirewa 'yan Najeriya Haraji: Ji yanda wata mata ke kuka bayan da aka cire mata harajin Naira 487,500

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *