Monday, December 9
Shadow

Ciwon mara da turanci

Ciwon Mara da turanci shine ake cewa Lower abdominal pain.

Wasu na kiranshi da stomach pain, amma mafi daidai shine lower abdominal pain.

Ciwone da mata duka fi yin fama dashi amma yana kama duka maza da mata.

Yawanci abubuwan Dame kawo ciwon Mara sune:

Matsalar mafitsara.

Matsalar mahaifa.

Matsalar Kananan Hanji.

Matsalar manyan hanji.

Matsalar Koda.

Matsalar Golaye ko maraina.

Matsalar Ma’ajiyar fitsari watau bladder.

Matsalar ciwukan da ake dauka wajan jima’i.

Ga mata idan namiji ya zuba miki maniyyi zaki iya jin ciwon Mara.

Hakanan ban jima’i zaki iya jin ciwon Mara saboda kalar kwanciyar jima’in.

Dadai Sauransu.

Karanta Wannan  Yadda mace zata motsa sha awar mijinta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *