Friday, October 23
Shadow

Cocin Katolika tace yanzu ta amince ‘yan Lùwàdì zasu iya zama limamai a cikin cocin

Cocin Katolika ta yi canje-canje a dokokinta inda tace a yanzu dan luwadi zai iya zama limami a cocin me mukamin Priest.

Saidai cocin tace kamar yadda doka take dolene ya zama ba zai rika yin luwadin ba saboda ba’a yadda Priest su rika saduwa ko wace iri ba.

Wannan sabuwar dokar an yi ta a kasar Italiya ne saidai rahoton yace ba’a sani ko sauran kasashe suma zasu yadda da hakan ba.

Limaman Cocin dai a baya sun yi fama da zarge-zargen luwadi musamman da kananan yara.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ni na baiwa EFCC guri suka bude ofishinsu na farko amma gashi yanzu ni suke ma haka>>inji Malam Nasiru Ahmad El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *