Friday, December 5
Shadow

Cocin Vatican ta samar da wajan Sallah a dakin Karatunta dan Musulmai masu kai ziyara

Rahotanni sun ce, cocin Vatican ta samar da wajan Sallah a dakin karatunta dan musulmai masu kai ziyara.

Daya daga cikin jagororin cocin Giacomo Cardinali ne ya tabbatar da hakan.

Sanarwar tace an dauki matakinne dan samar da dama ga kowa ya kai ziyara dakin karatun dan gudanar da bincike.

Karanta Wannan  Gwamnatin Nijeŕiya Ta Gargadi Sarkin Mota Kan Çiñ Mutùncin Ma’aikatan Gwamnati

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *